Skip to main content

Posts

Yawan Haihuwa Ne Silar Talauci A Nijar.

Yawan Haihuwa Ne Silar Talauci A Nijar. Rahoton BBC Hausa Ana tsammanin yawan mutanen Afirka zai rubanya nan da shekarar 2050, amma kasar Nijar wadda aka fi yawan haihuwa a duniya, yawan al'ummarta za su ninka har sau uku. A Nijar, kusan duk mace na haifar 'ya'yan da yawansu ya kai shida zuwa bakwai - ko da yake, yawan haihuwar ya zarce hakan a kauyukan Zinder. Babu mamaki, lamarin ya fi gaban lissafi, domin kusan kowanne kauye ka je - akwai yara ko'ina. Hatta yaran ma suna da yara - fiye da rabin 'yan mata suna aure kafin su kai shekara 15 a duniya. Yayin da tattalin arzikin kasashe ke bunkasa kuma mutane ke daɗa arziki, yawan 'ya'yan da ake haihuwa na raguwa, amma Nijar na cikin jerin kasashen duniya da suka fi talauci. "A Nijar muna da dabi'a ta kasa wadda ke goyon bayan haihuwa, inda ake ganin haihuwar 'ya'ya a matsayin wata alama ta arziki," in ji Dakta Hassane Atamo, shugaban hukumar tsarin iyali ta kasar. "Sa...
Wata Mahajjaciyar Nijeriya Daga Jihar Kogi Ta Rasu A Makkah Mahajjaciyar jihar Kogi, Hajiya Asma'u Iyawo Abdullahi daga karamar hukumar Igala-Mela ta rasu a Makkah bayan 'yar gajeruwar rashin lafiya. Shugaban hukumar jin dadin Alhazan jihar ta Kogi, Sheik Lukman Abdullahi Imam shi ya tabbatar da rasuwar a jiya Talata a yayin da yake yin karin haske kan yadda al'amuran mahajjatan jihar ke tafiya a kasa mai tsarki, inda ya ce matar ta rasu ne a safiyar jiya. Tuni dai aka yi jana'izarta a can kasa mai tsarki. Sannan kuma Sheik Imam ya kara da cewa bacin wannan baiwar Allah da ta rasu, dukkanin mahajjatansu na cikin koshin lafiya.

Ta kashe Mijin ta na aure

Ta kashe Mijin ta na aure Jami'an 'Yan Sanda sun damke wata mata mai shekara 42 ta kashe Mijin ta na aure a wata Unguwa a Garin Legas. Ana zargin Folashade Idoko da kashe Mijin ta a cikin gidan su. Jaridar Daily Post tace wannan mummunan abu ya faru ne a cikin Oto-Awori na Garin Legas. Marigayin dai Injiniya ne kuma tuni dai Jamia'an 'Yan Sanda su kayi ram da wannan mata. Mai gidan hayan da Iyalin su ke yace matar wanda malamar asibiti ce ta dade su na samun matsala da Mijin na ta amma yana hakuri. Kuma dai akwai kishin-kishin din cewa kishin jaraba ne ya sa ta kashe Mijin na ta. Matar dai tace tsautsayi aka samu wuka ta fadi a jikin sa ya mutu. Jami’an tsaro sun damke wani saurayi Ifeanyi Chukwu Maxwell Dike dauke da jikin wata yarinya da aka sace a makon jiya.

GA MASU NIYYAR YIN LAYYA

GA MASU NIYYAR YIN LAYYA Masu Layya daga yau Talata, an gama aski da yanke kumba, har sai an sauko daga sallau idi. Annabi SAW yace: Wanda yake da Dabbar da zai yanka a matsayin layya, to idan Watan Sallah wato DulHajj ya tsaya kar ya yi aski, kuma kar ya yanke suma, kumba har sai bayan ya yi layyar ranar Sallah. Imam Muslim, ya ruwaito shi, daga Sayyada Ummu Salma R.A Matar Annabi.(SAW)

Dalilai 6 Da Yasa Za Mu Shiga Yajin Aiki A Jihar Zamfara – Kungiyar Kwadago

Dalilai 6 Da Yasa Za Mu Shiga Yajin Aiki A Jihar Zamfara – Kungiyar Kwadago Kungiyar Kwadugo NLC reshen jihar Zamfara ta bada wa’adin kwanaki 21 ga gwamnatin jihar ta biya ma’aikatan jihar wasu hakkokinsu ko ta shiga yaji aiki. Shugaban kungiyar Bashir Marafa ya sanar da hakan bayan kammala taron gaggawa da suka yi tare da kungiyoyin kwadugo ‘TUC’ a Gusau ranar Litini. Bashir Marafa ya zayyan dalilan da ya sa zasu shiga yajin aikin kamar haka; 1. Rashin maida hankali wajen cika alkawuran da gwamnati ta dauka wa ma’aikatan jihar tun shekaru shida da suka wuce. 2. Wasu ma’aikata har yanzu na karban albashin su kasa da Naira 18,000. 3. Gwamnatin jihar ta ki kara wa ‘yan fansho kudin fansho wanda ya kamata a yi shekaru biyar da suka wuce. 4. Rashin daukan ma’aikata musamman yadda wasu suka yi ritaya ko kuma canza wurin aiki . 5. Rashin biyan albashin ma’aikata 1,400 da ta dauka tun a 2014. 6. Gwamnati ta yi watsi da kungiyar kwadugo musamman game da kudin da ta karba daga...

Buhari jen Zaki

Kuraye dasu Dila da sauran Danginsu Ciki ya Duri Ruwa tun Bayan da sukaji kuma sukaga Zuwan Zaki Sarkin Dawa ya sauka Kuma ya sauka da Kwari. Yanzu Fatan mu shine Muga yadda Sarkin Dawa zaiyi da Kuraye nan da sauran Danginsu domin Kasa tasamu Sukunin Cigaba a samu Albarka ta Kara Sauka a kasa. Allah yasa Muji Alkhairi Amin.

Pakistani Campaigner for the ‘Disappeared’ Himself Goes Missing Four Activists Feared Forcibly Disappeared in Sindh Province

Pakistani Campaigner for the ‘Disappeared’ Himself Goes Missing Four Activists Feared Forcibly Disappeared in Sindh Province Saroop Ijaz It was only last month when Punhal Sario marched from the Pakistani cities of Hyderabad to Karachi to demand the return of fellow activists who had gone “missing,” a Pakistani euphemism for those forcibly disappeared by the state authorities. Now, Sario himself is feared missing . Witnesses say that Sario, a 58-year-old human rights activist and head of the Voice for Missing Persons of Sindh, was abducted from Hyderabad by security forces on August 3. Four days later, men in plainclothes accompanied by police officials abducted three other people – Partab Shivani, a teacher and activist; Naseer Kumbhar, a writer; and Mohammad Umer, a political party worker – from the Tharparkar district of Sindh province. Pakistani authorities deny any involvement, but have produced no information on the men’s whereabouts. In a further show of intimidation of cri...