Buhari jen Zaki
Kuraye dasu Dila da sauran Danginsu Ciki ya Duri Ruwa tun Bayan da sukaji kuma sukaga Zuwan Zaki Sarkin Dawa ya sauka Kuma ya sauka da Kwari.
Yanzu Fatan mu shine Muga yadda Sarkin Dawa zaiyi da Kuraye nan da sauran Danginsu domin Kasa tasamu Sukunin Cigaba a samu Albarka ta Kara Sauka a kasa.
Allah yasa Muji Alkhairi Amin.
Yanzu Fatan mu shine Muga yadda Sarkin Dawa zaiyi da Kuraye nan da sauran Danginsu domin Kasa tasamu Sukunin Cigaba a samu Albarka ta Kara Sauka a kasa.
Allah yasa Muji Alkhairi Amin.
Comments
Post a Comment