GA MASU NIYYAR YIN LAYYA

GA MASU NIYYAR YIN LAYYA

Masu Layya daga yau Talata, an gama aski da yanke kumba, har sai an sauko daga sallau idi.

Annabi SAW yace: Wanda yake da Dabbar da zai yanka a matsayin layya, to idan Watan Sallah wato DulHajj ya tsaya kar ya yi aski, kuma kar ya yanke suma, kumba har sai bayan ya yi layyar ranar Sallah.

Imam Muslim, ya ruwaito shi, daga Sayyada Ummu Salma R.A Matar Annabi.(SAW)

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’