GWAGGWARMAYAR MATASAN ZAMFARA TA TSAKKIYA, WAJEN FAFUTUKAR BUKATAR GANIN AN TSAYAR DA DAN TAKARA A YANKIN ZAMFARA TA TSAKIYA MAI ALBARKA!
*************************************
A bisa Dalilai kwarara kuma da sunka fito karara, muna matukar bukatar a tsayar muna da, Dan Takarar Kujerar Gmamna a Yankin Zamfara ta Tsakiya, Bisa Ga La'akari da yadda munka fara biki tun a (1999)har zuwa yanzu babu amo babu labarin Mayar mana da Biki, (AJO) munkayi saboda haka yanzu Amayar mana da wannan bukin shine adalci.
Shakka babu Duk hazikan da akeso tun daga Sakataran majalisar dunkin Duniya har zuwa Shugaban kasa har zuwa gwamna inada cikaken yakinin akwai waɗanda zasu'iya a cikin wannan yankin.
Zamfara ta tsakiya ta bada gudunmuwa a harkar Dimokuradiyya tun 1999 har zuwa wannan lokaci,
MATASA DATTAWA MALAMAI ƳAN KASUWA,
A wannan yankin Sun duƙufa ka'in da na'in wajan ganin wannan jihar taci gaba, tun daga 1999 har zuwa wannan lokacin.
Wata Ziyara ta Musamman da Shugaban matasan Zamfara ta tsakiya, Comrade Rufa'i Bala U&B ya kawomin anan masana'anta ta, (Apples Business Center Gusau) Mun samu tattaunawa a kan abubuwa ma banbanta,
Nabashi Albishir da cewa insha Allahu Zamu haɗu waje ɗaya domin samun nasara wajan wayar kan Al'umma.
Godiya ta musamman ga matasan Zamfara ta tsakiya,
DAGA*******NURA MUHAMMAN MAI APPLE GUSAU SECRETARY APPLE BUSINESS CENTER GUSAU, KUMA ƳANKIN ZAMFARA TA TSAKIYA========+23408133376020
Comments
Post a Comment