Doyin Okupe Ya Kalubalanci Buhari A Kan Fita Da Alex Ekwueme Kasar Waje Don Yin Magani
Doyin Okupe, tsohon mataimakin na musamman a kan harkokin hulda da jama’a ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya zargi gwamnatin Buhari game da shirin fita da tsohon mataimakin shugaban kasa, Dokta Alex Ekwueme zuwa kasar waje don yin magani.
majiyar mu. ta ruwaito cewa Ekwueme wanda yanzu haka yana mai shekaru 85, a cikin makon nan ya fadi, sannan aka kai shi asibiti a shiyar Neurosurgery a Trans-Ekulu da ke jihar Enugu.
Okupe, memba na Jam’iyyar Accord, ya bayyana shawarar fita da Ekwueme kasar waje a matsayin “abin da bai kamata ba, inda ya jaddada cewa “akwai iyaka ga farfaganda.”
Kamar yadda Okupe ya rubuta a shafinsa ta Twitter cewa: “Sanarwar da aka bayar game da yadda za a fita da Cif Ekwueme kasar waje ba daidai ba ne.
Hakazalika, kwamitin kare ‘yancin dan Adam (CDHR) ta kalubalan ci wannan yunkurin

Comments
Post a Comment