Asiri Ya Tonu!!!

Asiri Ya Tonu!!!

Matar Aure Tare Da Kwarton Ta  Sun Mutu A Cikin Mota Turmi Da Tabarya!

A Can Jihar Legas Aka Samu Wata Matar Aure Tare Da Kwarto Sun Mutu A Cikin Mota. An Yi Zargin Cewa Ajalinsu Ya Cim Musu Ne A Halin Da Suke Lalata A Cikin Motar.

Allah Kara Tona Asirin Maciya Amana Allahumma Amin.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’