MATASAN ZAMFARA SUNA CIKIN WANI MAWOYACIN HALI!

Daga; Nura mai Apple Gusau
Duk da Kasancewar Zamfara jiha ce mai Albarka kuma mai matukar tarihi. Kuma mai kima ga idanun duniya, amma yanzu jihar Zamfara Ta zama wani bagire ko ince wana mashahurin waje na zaman banza ga matasa. Duk da cewa gwamnatin mai girma Gwamnan jihar Zamfara wato. (Hon, Abdul'aziz Yari Abubakar Shattiman Zamfara) yana iya kokarinsa kamar yadda Ake fada,
Wannan nema dalilin da yasa yanzu inhar ankare Sallar magriba baka isa kayi yawo da babban waya a hunnunka ba. Inko kace bahaka ba yanzu ne jikinka yana gayama bayan an karbe ma waya kuma abika da sara da duka,
Ko shakka babu har zuwa yanzu haka ake cigaba da zama a wannan gari na Gusau babban birnin jihar Zamfara. Abin tambaya anan shine shin menene yajanyo wannan al'amarin? Zaman banza wanda shine Silar aikata wannan mummunar sana'ar.
Ana kuma cikin wannan halin sai ga Kungiyar kwadago. Ta shiga yajin aiki. Wanda shima wani babban barazana ce ga wannan gwamnati,
Muna Kira da babbar murya zuwa ga gwamnatin jihar Zamfara da tadubi wannan matsalar da idon basira kuma ta zauna tayi karatun tanatsu domin zakulu wasu muhimman abubuwa da matasa zasu dogara da kansu.
Saboda matasa sune kaso mafi yawa daga cikin Waɗanda sunka bada tasu gudun muwa har anka kafa wannan gwamnati. Amma yanzu sun zama saniyar ware. Domin kuwa anayi badasu ba, kuma bayan kunsan lokaci bakone. zuwa yakeyi kuma yawoce. zuwa lokacin da Zaku dawo neman gudunmawarsu da wane ido Zaku kallesu?
Muna rokon Allah madaukakin sarki da ya bada ikon jin wannan kiran da kunnuwan basira kuma asamu gyara shine abun Alfaharin mu. Gyara kayanka bazai taba zama dai-dai da sauke maraba ba.
Daga Nura Mai Apple Gusau. Dan Kungiyar muryar talaka ta kasa reshen jihar Zamfara 08133376020____07086688853

Comments
Post a Comment