TAYA MURNA
Muna amfani da Wannan dama wajen taya murna ga (Amb. Comrd. Nura Isah Gusau) Gwamnan labour Room a Zamfara. Wanda masarautar Gusau ta tabbatar masa da sarautar (DAN-BAIWAN GUSAU) Bisa jajircewarsa wajen yiwa al'umma hidima ba tare da gajiyawa ba.
Shakka babu, ka cancanci Wannan sarautar. Muna jinjina ga masarautar Gusau a bisa Wannan karamci da fatan Allah ya taya riko.
#Allah_ya_taimaki_Jihar_Zamfara!
#Allah_ya_taimaki_Masarautar_Gusau!!
#Allah_ya_taimaki_Dan_Baiwan_Gusau!!!
Comments
Post a Comment