Posts

Showing posts from May, 2018

SHEKARU UKKU CIF-CIF DA DAWOWAR MULKIN NAJERIYA A HANNUN JAM'IYYAR APC MAI ALAMAR TSINTSIYA!

Image
Daga; Nura Muhammad Mai Apple, Gusau Jam'iyyar Apc Mai Alamar tsintsiya Tasamu 'dare madafun Ikon Najeriya a Shekaru Ukku da sunka gabata, wani yunkuri na son Kawo sauyi Mai ma'ana ga Al'ummar Kasa. Jam'iyyun Siyasa Ukku ne sunkayi hadin gwiwa wajan hambarar da mulkin PDP Jam'iyyun dai sune ANPP CPC ACN Wanda a Nata ganin Jam'iyyar Apc  Tana kallon munkin PDP Mai Cike Da Zalunci da Danniya. Inda APC Ta lashi takobin Kwace mulkin a hannun Jam'iyyar PDP Mai Alamar Lema, kuma a karshe wannan yunkuri ya samu gagarumar Nasara. Shin Yaya kuke Kallon Kamun Ludayin Jam'iyyar  APC Shekaru Ukku zuwa yau? Shin Ko kwalliya Ta Fara biyan kudin Sabulu Kuwa? Wane Ci gaba zamu iya cewa Mulkin APC ya Samar? Kuma Wane koma baya za'a iya cewa Ansamu a cikin mulkin Jam'iyyar APC kawowa yau, matakin Kasa Dama Jihohi?

ANALYST FOUNDATION Page facebook Yi sauri kayi like yanzu Domin cin Gajiyar wannan gagarumin shirin Na Musamman Wanda Wannan Kungiyar Ta shirya Albarkacin falalar watan azumin Ramadan. Wannan wani gagarumin cigaba ne ga Tafiyar Hon Anas Hamisu Lawal (Jarumin Gusau) muna matukar bukatar garzayawarku domin cin wannan Gajiyar, Kyaututuka masu kayatarwa an Samar ne domin ku masoyan Hon Anas Hamisu Lawal (Jarumin Gusau) Don anfanarku, Muna jiranku a cikin wannan Dandalin, Fatan Alkhairi, JARUMIN GUSAU ALKHAIRI NE 2019 RAMADAN MUKARRAM

Image
Daga; Nura Mai Apple Page facebook Yi sauri kayi like yanzu Domin cin Gajiyar wannan gagarumin shirin Na Musamman Wanda Wannan Kungiyar Ta shirya Albarkacin falalar watan azumin Ramadan. Wannan wani gagarumin cigaba  ne ga Tafiyar Hon Anas Hamisu Lawal (Jarumin Gusau) muna matukar bukatar garzayawarku domin cin wannan Gajiyar, Kyaututuka masu kayatarwa an Samar ne domin ku masoyan Hon Anas Hamisu Lawal (Jarumin Gusau) Don anfanarku, Muna jiranku a cikin wannan Dandalin, Fatan Alkhairi, JARUMIN GUSAU ALKHAIRI NE 2019 RAMADAN MUKARRAM Daga Nura Mai Apple Page facebook Yi sauri kayi like yanzu Domin cin Gajiyar wannan gagarumin shirin Na Musamman Wanda Wannan Kungiyar Ta shirya Albarkacin falalar watan azumin Ramadan. Wannan wani gagarumin cigaba  ne ga Tafiyar Hon Anas Hamisu Lawal (Jarumin Gusau) muna matukar bukatar garzayawarku domin cin wannan Gajiyar, Kyaututuka masu kayatarwa an Samar ne domin ku masoyan Hon Anas Hamisu Lawal (Jarumin Gusau) Don ...

MEYASA LIKITOCIN NAjERIYA SUKE GUDUWA ZUWA BURTANIYYA?

Image
Daga; Nura Muhammad Mai Apple, Gusau Ana fama da karancin kwararrun likitoci a Najeriya Adadin likitocin Najeriya da ke rijistar aiki a Birtaniya ya rubanya cikin shekarar da ta gabata, in ji wani rahoto da kungiyar binciken kwakwaf ta Africa Check ta yi. Kimanin likitocin Najeriya 12 ne ke rattaba hannu kan yarjejeniyar aiki a Ingila a ko wane mako, in ji binciken. Yawan likitocin da suka yi karatu a Najeriya kuma suna son aiki a Birtaniya ya karu da kashi 10 cikin 100 cikin shekarar da ta gabata. Wannan ya rubanya adadin likitocin da ke son yin hakan a shekarar da ta gabata. Cikin shekara biyar kafin shekarar 2016, kimanin likitocin Najeriya 200 ne ke rijistar aiki da hukumar kula da aikin kiwon lafiya ta Birtaniya a kowace shekara. Amma a bara adadin likitocin Najeriyar da suka yi rijistar aiki a Birtaniyar ya kai 439. ‘Yan Najeriya kamar wanda ke kwance a wannan hoton na fita kasashen waje irin su Indiya saboda rashin ingantaccen tsarin kiwon lafiya a k...

An kai harin bam a kasuwar garin Mubi dake jihar Adawama a arewa maso gabashin Najeriya.

Image
Abin fashewa na farkon dai ya tashi ne a kusa da wani masallaci da ke layin ‘yan gwanjo a kasuwa garin da misalin karfe sha biyu da rabi. Jim kadan kuma sai daya abin fashewar ya tashi a kusa da inda na farkon ya tashi. Wani wanda ya shaida lamarin ya ce yayin da mutane suke tserewa daga kasuwar, sun ga jami’an tsaro suna tafiya wurin. Ya kara da cewa an yi ta kwashe wadanda lamarin ya rutsa da su a cikin keke Napep. Sai dai kuma kawo yanzu babu tabbatcin iya wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka jikkata a harin. Babu wata kungiyar da ta dau alhakin kai wannan harin, amma kungiyar Boko Haram takan kai hare-haren kunar bakin wake a arewa maso gabashin Najeriya.