SHEKARU UKKU CIF-CIF DA DAWOWAR MULKIN NAJERIYA A HANNUN JAM'IYYAR APC MAI ALAMAR TSINTSIYA!



Daga; Nura Muhammad Mai Apple, Gusau

Jam'iyyar Apc Mai Alamar tsintsiya Tasamu 'dare madafun Ikon Najeriya a Shekaru Ukku da sunka gabata, wani yunkuri na son Kawo sauyi Mai ma'ana ga Al'ummar Kasa.

Jam'iyyun Siyasa Ukku ne sunkayi hadin gwiwa wajan hambarar da mulkin PDP Jam'iyyun dai sune ANPP CPC ACN Wanda a Nata ganin Jam'iyyar Apc  Tana kallon munkin PDP Mai Cike Da Zalunci da Danniya.

Inda APC Ta lashi takobin Kwace mulkin a hannun Jam'iyyar PDP Mai Alamar Lema, kuma a karshe wannan yunkuri ya samu gagarumar Nasara.

Shin Yaya kuke Kallon Kamun Ludayin Jam'iyyar  APC Shekaru Ukku zuwa yau?

Shin Ko kwalliya Ta Fara biyan kudin Sabulu Kuwa?

Wane Ci gaba zamu iya cewa Mulkin APC ya Samar?

Kuma Wane koma baya za'a iya cewa Ansamu a cikin mulkin Jam'iyyar APC kawowa yau, matakin Kasa Dama Jihohi?

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’