YA BUƊE SABUWAR SHEKARA DA BABIN TAIMAKO KAMAR YADDA YA SABA A SHEKARAR DA TAGABATA __ Hon, Malam Ridwan Bala Haske! DAGA; Nura Muhammad M
YA BUƊE SABUWAR SHEKARA DA BABIN TAIMAKO KAMAR YADDA YA SABA A SHEKARAR DA TAGABATA __ Hon, Malam Ridwan Bala Haske!
DAGA; Nura Muhammad M
ai Apple , Gusau
Domin Bayar da gudunmuwar sa a fannin lafiya, ayau Larba 03/01/2018 Kungiyar nan Mai yada manufofin Hon. Malam Ridwan Bala Haske, Ta gabatar da rabon kayan Arzukka domin tallafawa marasa lafiya a cikin birnin Tsafe,
Zaman sa Hazikin matashi Wanda yake son ganin ya bayar da gudunmuwa Ta kowane fanni, Wannan ne yasa shi himmatuwa wajan ganin ba'a barshi a baya ba wajan ayukan Alkhairi ga Al'ummarsa,
Shakka babu wannan yana daya daga cikin Abinda yasa Muke sonsa saboda tausayin Jama'a, matasa, marayu, hadi da marasa galihu domin ganin suma andama dasu ciki Al'umma,
Idon masu karatu suna biye damu sunga irin yadda Hon. Malam Ridwan Bala Haske ya gabatar da rabon littafai na Rubutu ga Dalibai daban-daban a cikin Makarantun primary dake nan Gusau babban birnin jihar Zamfara, a shekarar da Ta gabata ta 2017.
Baiyi kasa a gwiwa ba wajan ci gaba da wannan taimakon, ina da tabbacin gwanina bashida tsara a cikin masu neman wannan kujerar aikin Alkhairi a bayyane yake domin kuwa gani ya kori ji,
Hon. Malam Ridwan Bala Haske ka zama farin wata shakallon mahassada, kuma ka zama zamani ba'a barin yayika kasancewar ka mutumin kirki ga duk mai son ci gaban Al'umma,
Alkharinka yana matukar tasiri ga jama'a domin kanayi mina yin sheda Allah ya baka Ladar kyauta Allah kuma yabaka hakurin juriya da jama'a
Dawannan muke rokon Allah madaukakin sarki da ya dubi manufofinka na Alkhairi ya baka Gusau da Tsafe cikin sauki,
Daga;DAN GWAGGWARMAYAR KISHIN KASA (comrade Autan Ridwan Bala Haske 08133376020/08086679022

Comments
Post a Comment