WANI BABBAN JIGON SIYASAR SOCIAL MEDIA NA PDP YA ZIYARCE NI A YAU JUMA'A 24/11/2017>>>>/03:15PM,
Assalamu Alaikum.
-----------------------------------------------------------
Wani jigo kuma dan gwaggwarmayar siyasa a Jam'iyar PDP (Comrade Dan Autan Belmat Matawallen Maradun)a yau ya kawomin ziyara ta musamman a nan masana'antata inda muke kasuwancin Apple wato (Apples Business Center Gusau) shakka babu wannan ziyarar ta samu armashi sosai, kuma mun tattauna akan abubuwa mabanbanta, Don dabbaqa dankon zumunci.
Ina adda'ar Allah ya mai dakai gida lafiya, kuma Allah ya taimaka! (SIYASA BADA GABA BA)
Comments
Post a Comment