Shugaba Buhari Ya Zagaye Kansa Da Mahandama – Sanata Shehu Sani



Sanatan yayi wannan ikirarin ne a yayin wata fira da yayi a gidan rediyon RAVE FM a garin Osogbo lokacin da yake gabatar da wata kasida tare da sharhi game da yadda gwamnatin nan ke yakar cin hanci da rashawa.

Majiyar mu, dai ta samu cewa Sanata Shehu ya jaddada cewa baya shakku to tababar yakinin shugaba Buhari wajen yin yaki da rashawa tun daga zuciyar sa amma tabbas ya san na zagaye dashi hakan bai kai zuciyar su ba.
Daga nan ne ma dai sai ya shawarci ‘yan kasa dukkan su da su dukufa wajen yiwa shugaban addu’ar Allah ya kubutar dashi daga hannun su.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’