SHAFIN MATASA YAN GWAGGWARMAYA SHAFI NE MAI ZAMAN KANSA WANDA KUMA DUNIYAR SOCIAL MEDIA TAKE CI A CIKI!!!

SHAFIN MATASA YAN GWAGGWARMAYA SHAFI NE MAI ZAMAN KANSA  WANDA KUMA DUNIYAR SOCIAL MEDIA TAKE CI A CIKI!!!


Assalamu Alaikum.

Bayan sallama irin ta Addinin musulunci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya,  Alhamdulillahi da samuwar wannan kafa mai Albarka a dai-dai wannan lokaci Mai Albarka.
*
*
*
Ko shakka babu wasu jama'a da yawa daga cikin mu sunji dadin bude wannan kafa mai Albarka,  (matasa yan gwaggwarmaya) group facebook da whatsapp  shafuka ne masu zaman kansu wanda kowa zai iya shigarsa kuma ya bayyana Ra'ayinsa dai-dai gwargwado,  amma kuma ra'ayin naka ya kasance Mai ma'ana kuma Wanda bai kaucewa Addinin musulunci ba.
*
*
SHAFIN MATASA YAN GWAGGWARMAYA!

Shafi ne na kowa. Kuma a duk inda mutum yake,  cikin jihar Zamfara dama wasu jihohin Najeriya Kwata!   Bayyana ra'ayinka a yau dama kullum.
*
*
Saka sakonni masu muhimmanci a cikin wannan shafin na Matasa yan gwaggwarmaya a facebook group da kuma facebook page da whatsapp.
*
*
MANUFAR SHAFIN MATASA YAN GWAGGWARMAYA!!

manufar wannan kafa Mai Albarka shine kawo chanji Mai ma'ana a Jihar Zamfara dama Yankin  Arewa da kasa baki daya,
*
*
GURIN SHAFIN MATASA YAN GWAGGWARMAYA!!!

Gurin shafin matasa yan gwaggwarmaya shine ya shahara a Duniya wajan aiki Tukuru domin tsayawa a kan gaskiya da gaskiya,
*
*
JINJINA TA MUSAMMAN
*
*
jinjana ta musamman, zuwa ga

 Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau,
  Comrade Jibreel Almustapha Gusau,
Sarkin yakin Mai poster Bauchi,
Sanusi sani Yobe,
Zainab isah Bauchi,
Sani ladan,
Yaquba usman Gusau,

da kuma masu son ganin shafin yaci gaba.
*
*
Shafin matasa yan gwaggwarmaya(Gaskiya Da Amana)

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’