Bayan kwashe yan kwanaki baya nan Allah ya masa dawowa.

Bayan kwashe kwanaki baya nan Allah cikin ikon sa ya masa dawowa kuma yadawo cikin koshin lafiya. Hon,Malam Ridwan bala haske. Muna lale marhabun da zuwan ka.
KO shakka babu Kaine farin cikin mutanen Gusau da Tsafe. Kuma ka chanchanci wannan kujerar kuma insha Allahu mu matasa muna Bayan ka. Kasancewar ka mutum Wanda yasan mutuncin Al'umma. Da sanin Yakama ta.
Muna maka fatan alkhairi DA fatan Allah yahutar DA gajiya.
Daga babban edita na sashen Hausa. A shafukan matasa yan gwaggwarmaya.
Comr. Nura Muhammad Mai Apple Gusau

Comments
Post a Comment