GYARAN HAƘORI DAGA 3000 ZUWA 1000 HAR NA TSAWON MAKO DAYA.
A ci gaba da bukukuwan murnar sabon kwamishinan kasuwanci na jihar Zamfara, wanda ke gudana a yanzu haka. Ana farin cikin sanar da al'umma dake faɗin jihar Zamfara cewa; wannan cibiya mai Suna a sama, zata ci gaba da gudanar da aikin wankin haƙori kamar kyauta, domin zata karɓi Naira 1000 kacal ! Har na tsawon mako daya.
Samun wannan sauƙin na zuwa ne sakamakon murnar Shiga Office Da Kwamishinan Kasuwanci da Masana'antu yayi a cikin makon nan wato (Hon Alh Yazeed Shehu Danfulani Garkuwan Matasan Gusau Lamiɗon Tsafe) kuma wannan damar ta kowace, kowa na iya zuwa domin samunta matuƙar kai ɗan jihar Zamfara ne.
Babban Mazaunin wannan wari ya nan a "ZAKKA PLAZ" kusa da gidan ruwa a Gusau babban birnin jihar Zamfara.
Maza yanzu haka ka kira waɗannan lambobin domin samu.
08064475743
08062336429
07061099637
Babban jami'i mai gudanarwa (Abdulrahman Dangon Yazeed) Muna matuƙar godiya a kan haɗin kan da muke samu daga wajanku.
Masana sun ce daga cikin abubuwan da suka sa dan Adam yin galaba a kan sauran halittu shi ne yadda yake iya hada kai. Don mutum shi kadai ba zai iya gwada karfi da zaki ko giwa ba. Amma idan ya hada karfi da sauran ‘yan uwansa babu kalubalen da ba za su iya tinkara ba. Hadin kai kuma ba ya tabbata sai da yarda, kuma yarda sai da mu’amala. Masu hikimar magana sun ce, Allah Ya halicce mu da kunne biyu, ido biyu amma sai ya yi mu da baki daya domin mu kalla, mu kuma saurara fiye da yadda muke magana. Amma sai ya kasance cewa mun fi son yin magana fiye da saurare. Sau da yawa idan muna tattaunawa da wadansu ba ma mayar da hankali kan abin da ake fadi. Kawai jira muke mutum ya kai aya - idan ba mu katse shi ba kenan, domin mu fadi namu ra’ayin. Ga shi kuma ba mu son jin ra’ayoyin da suka sha bamban da namu. To ina za a samu fahimtar juna har a yi aiki tare? Babu wanda rayuwarsa iri ɗaya da ta wani, kowa da irin jarabawar shi, kowa kuma da irin ta shi f...
Comments
Post a Comment