Muna Fatan Ya Zama Matawallen Zamfara
Kamar yadda aka fara tun da farko a lokacin hawan tsohon gwamnan jihar Zamfara Wato Ahmad Sani Yariman Bakura kujerar gwamna, inda ya samu kyautar (Sardaunan Zamfara).
Inda shima tsohon gwamna Hon, Dr, Abdul-aziz Abubukar Yari shattiman Mafara, ya samu kyautar (Shattiman Zamfara).
Yanzu ma haka muna fatan Rt, Hon, Bello Muhammad Matawalle, Matawallen Maradun. Ya samu irin wannan karramawa ta kyautar (Matawallen Zamfara)�
Kasancewar kamar yadda muke gani a zahirance zai fi su yin abun katabus ga al'umma, babu makawa Bello Muhammad Matawalle ya kawo wasu muhimman abubuwa na ci gaban jiharmu ta Zamfara.
Comments
Post a Comment