Mutum 10,000 Ke Rasa Rayukansu Duk Shekara A Najeriya Kan Cutar Kansa



Ministan lafiya na Najeriya, Farfesa Isaac Adewole ya bayyana yawan marasa lafiya da ke rasa rayukansu a cutar kansa a Najeriya saboda rashin injinan da asibitoci ke bukata domin kiwon lafiya da maganin kansar.

Ya fadi hakan ne jiya a Abuja, a babban asibitin kasa, bayan da ya qaddamar da wani babban inji da ya samar wa asibitin, domin masu cutar ta kansa.

A jiya ne ya ke bayanin inda yace abin takaici ne ace har munfi iya maganin cutuka irinsu kanjamau da tarin shiqa, amma mun kasa samar da cikakkiyar kariya da kulawa mai sauki ga masu kansa.

Cutar Kansa dai, ko daji, tana faruwa ne lokacin da kwayoyin halitta wato cells ke rikida su hayayyaffa ba tsari ba kan gado.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’