DA RASHIN KIRA KAREN MAGUZAWA YA BATA, MATASAN ZAMFARA TA TSAKIYA KE MAGANA!

DAGA NURA MUHAMMAD GUSAU
------------------------------------------------------
Assalamu alaikum,
Barka da yau barka da sake haduwa daku a cikin wannan Shirin na musamman, a kan fadakarwa hadi da wayar dakan Al'umma a kan Cancantar zaben gwarzon jagora a cikin wannan yankin namu Na Zamfara Ta Tsakiya, Shakka babu idan ana Sallah ba'a Magana, idan ana neman gwarzaye wadanda za su iya fitar da kitse wuta, To idon anka zo wannan yankin Namu sai Idai ashafa Addu'a a Tashi.
A Kowane lokaci matashi yana cike da manyan ababen ƙauna a tare dashi, musamman kaifin hankalinsa, tunanensa, iliminsa, karfinsa, hikimarsa, wanda duk wani dan siyasa yake nema a wajansa,
Shin mene ne ya sa mu Matasan Zamfara Ta tsakiya Ba zamu tashi Tsaye ba, Domin ganin muma Tamu hakar ta cinma ruwa ba?
Ƴan Kuɗi da dan buhun Shinkafa in Anka baka, ka amshe ka riƙe don Arzikinka ne ya dawo, Amma ranar zabe kasan ka zage damtse domin Ganin kaima naka Zaɓin ya kai ga Ɗare Madafun Iko.
Allah Yabamu sa'a
DAGA; ƊAN UWANKA Nura Muhammad Apple Gusau/+238133376020

Comments
Post a Comment