Tsagerun Neja-Delta A Jihar Ondo Sun Ajiye Makamai, Sun Rungumi Afuwar Da Gwamnati Tayi Musu
Tsagerun Neja-Delta a Jihar Ondo sun tuba kuma sun ajiye makaman su. Hakan ya faru ne saboda sabon afuwa da bada tallafi da gwamnati tayi.
Irin wannan afuwa dai ba sabon abu bane kuma irin wannan shirin yana bawa tsageran damar canja rayuwarsu ta hanyar koyan sana’a da kuma karatu wanda zai amfane su kuma ya amfani Jihar baki daya.
Ga hotunan makaman da tsageran suka kawo a yayinda Shugabanin hukumar Soji da manyan Jami’an gwamnati a Jihar ke karban su.
Hotuna: Tsagerun Neja-Delta a Jihar Ondo sun ajiye makamai, sun rungumi afuwar da gwamnati tayi musu.
Comments
Post a Comment