Wani Ne Ya Mare Shi Kumatun Ya Koma Haka

Wani Ne Ya Mare Shi Kumatun Ya Koma Haka

*Almajiri ne yana karatu a hannun malaminsa a unguwar Wailari karshen Na'ibawa ta kudu a karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano.

*Wani ne ya mare shi shi ne kumatunsa ya kumbura sama da wata shida kenan.

*Malamin sa ya kai kara wajen 'Yan sanda Amma da yake karfinsa bai kai ba, ba a dauki wani mataki ba.

*Bera ya gwaguyi kumburarren kumatun a dalilin haka yanzu ana hango hakoran sa a waje an kuma rasa mai taimaka masa.


Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’