Matsalar Rayuwa A Arewa Ga Mace Mai Neman Zama Wani Abu - Rahama Sadau

Matsalar Rayuwa A Arewa Ga Mace Mai Neman Zama Wani Abu - Rahama Sadau

A satin da ya wuce, Rahama Sadau ta tattauna da jaridar ThisDay a inda ta yi bayanin halin da take, abunda ta ke so ta cimma, kalubalen da take fama da shi da sauran su.

Jarumar ta bayyana rayuwa a arewa a matsayin babban matsalan da take fama dashi domin ta ce arewa ba wuri ba ne da yake encouraging ci gaban mace.

Ta kara da cewa har yanxu bata saba koyarwar addini da al'ada ba, amma mutanen Arewa har yanzu suna mata kallon mutuniyar banza bata gari.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’