ANNABI (S.A.W) YA CE AKWAI UKUBA GUDA BIYAR WANDA DUK WANI MUTUM SAI YA HADU DA SU

ANNABI (S.A.W) YA CE AKWAI UKUBA GUDA BIYAR WANDA DUK WANI MUTUM SAI YA HADU DA SU

1. Mutuwa da dacin fitan rai.
2. Kwanciyar kabari da duhunsa.
3. Tambayar kabari da tsananinsa.
4. Hawan siradi da santsinsa.
5. Awon mizani da kididdige shi.

SAI SAYYIDINA ABUBAKAR YA CE YA RASULILLAH MENE NE ZAI IYA KARE MU DAGA WADANNAN ABUBUWA GUDA BIYAR?

SAI ANNABI (SAW) YA CE:
1. Sallar Asuba cikin jam'i yana hana jin dacin mutuwa.

2. Wanda ya yi sallar Azuhur cikin jam'i za a buda kabarinsa da haske.

3. Wanda ya yi sallar Asri cikin Jam'i za a saukake masa tambayar kabari.

4. Wanda ya yi sallar Magriba ciki Jam'i za a saukake masa hawan Siradi da santsinsa.

5. Wanda ya yi sallar isha'i cikin jam'i za a saukake masa awon Mizani da kididdige shi.

WANNAN SHINE KARIYAR DA ANNABI (S.A.W) YA BA MU.
.
ALLAH YA SA MU DACE DA RAHAMARSA ALBARKAR ANNABI S.A.W. Amin.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’