Sanata Wamakko Ya Zama Kwamandan Jami'an Sokoto Marshall

Sanata Wamakko Ya Zama Kwamandan Jami'an Sokoto Marshall

Nura Muhammad Gusau

Tsohon Gwamnan Jahar sakkwato, Sanata (Dr) Aliyu Magatakarda Wamakko kenan a sayen da kayan jami'an tsaro na Sokoto Marshall.

Ire iren wadannan abubuwa da halartar lalurorin mutanen garin Sokoto, masu fashin bakin siyasar jihar suke ganin suna daga cikin abubuwan da ke jawowa dan siyasar farin jini ga mutanen gari.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’