Kungiyar nan ta "Nagari na Kowa" masu rajin tabbatar da yancin zabe mai tsafta a Najeriya Tayi taron Addu'an da murnan dawowan Shugaban Najeriya

Kungiyar nan ta "Nagari na Kowa" masu rajin tabbatar da yancin zabe mai tsafta a Najeriya Tayi taron Addu'an da murnan dawowan Shugaban Najeriya

Shugaban kungiyan yace yayi murna dawowan shugaban kasa da kuma nuna jin dadin samun saukin da yayi. Kuma ya bukaci yan Najeriya da su dage da addu'a akan matsatsin da muka tsinci kan mu a ciki na tsadar rayuwa Allah ya kawo mana sauki.

Wannan kiran dai yana kunshe ne a cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar da kuma shugabanta Comr. Jamilu Aminu Dandada ya sanya wa hannu a karshen makon nan da ya gabata.

Allah ya bamu zaman lafiya a kasar mu najeriya, ya kuma kara lafiya da karfin jiki wa shugaban kasar mu Najeriya.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’