DUK LOKACIN GARI YA WAYE DAN ADAM YANA KARA KUSANTAR KABARINSA!!!

DUK LOKACIN GARI YA WAYE DAN ADAM YANA KARA KUSANTAR KABARINSA!!!


DAGA:© NURA MUHAMMAD GUSAU


Ko shakka babu duk lokacin da gari ya waye Dan Adam yana kara kusantar kabarinsa. Kuma ayukansa na alkhairi Ko akasin hakan yana kara karuwa matuka gaya. Shin Bazamu hankalta ba?

Yaku `yan uwa musulmi ya kamata in har barci muke to mu farka saboda lokaci yana matukar tafiya

Abinda ka gabatar na alkhairi zaka sameshi wajan Allah. Ko shakka babu wannan alheri ne.

Mukasance masu yawan tuba zuwa ga Allah madaukakin sarki. Saboda shi Allah mai karban tuba ne matukar rayuwarka batakai gargara ba.  Ma'ana ana rufe kofar tuba a lokacin da ran  Dan Adam yakai yana zuwa ya dawowa.

Allah Ka bamu ikon tuba zuwa ga reka domin musamu Babban rabo.

Daga Nura Muhammad Gusau 08133376020

Babban Edita na Shafukan matasa yan gwagwarmayya

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’