Ba Ma Bukatar Murmushinka, Ka Yi Maganin Nnamdi Kanu Da Matsalar Tattalin Arziki

Ba Ma Bukatar Murmushinka, Ka Yi Maganin Nnamdi Kanu Da Matsalar Tattalin Arziki



SAKO DAGA MASOYA ZUWA GA BUHARI

Masoya suka ce in sanar da kai cewa, sun dade suna ganin fara'a daga fuskarka kuma suna jin dadin hakan. Amma wannan karon sun ce basa bukatar ganin fara'ar daga gareka kawai abun da suke son gani shine ka saka Bakin Tabarau ka daure fuskarka, ka daina murmushi har sai bayan kayi maganin tsagerun IPOB da sauran matsalolin dake addabar su.

Musammam matsalolin tattalin arzikin da wasu marasa kishin yan kasuwa ke haifarwa. Sun ce basa bukatar murmushi kwata-kwata daga gare ka.

Comments

Popular posts from this blog

Babban burinmu a wannan shekara ta 2020

Zaben 2019: Kungiyar Kabilar Ibo Ta Gindaya Wa Shugaba Buhari Sharadi Mai sauri

Nigeria: ‘Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman’