Posts

Showing posts from September, 2017

MATASAN ZAMFARA SUNA CIKIN WANI MAWOYACIN HALI!

MATASAN ZAMFARA SUNA CIKIN WANI MAWOYACIN HALI! Daga; Nura mai Apple Gusau Duk da Kasancewar Zamfara jiha ce mai Albarka kuma mai matukar tarihi. Kuma mai kima ga idanun duniya,  amma yanzu jihar Zamfara Ta zama wani bagire ko ince wana mashahurin waje na zaman banza ga matasa.  Duk da cewa gwamnatin mai girma Gwamnan jihar Zamfara wato.  (Hon,   Abdul'aziz Yari Abubakar Shattiman Zamfara)  yana iya kokarinsa kamar yadda Ake fada,   Wannan nema dalilin da yasa yanzu inhar ankare Sallar magriba baka isa kayi yawo da babban waya a hunnunka ba. Inko kace bahaka ba yanzu ne jikinka yana gayama bayan an karbe ma waya kuma abika da sara da duka, Ko shakka babu har zuwa yanzu haka ake cigaba da zama a wannan gari na Gusau babban birnin jihar Zamfara.  Abin tambaya anan shine shin menene yajanyo wannan al'amarin?  Zaman banza wanda shine Silar aikata wannan mummunar sana'ar. Ana kuma cikin wannan halin sai ga Kungiyar kwadago. Ta shiga yajin aik...