Arewa Youth Mobilization Initiative Nigeria AYMi NiG
Takardar daga taron bauchi Assalamu alaikum... Wannan kungiya mai suna a sama na sanadar dukkanin daukacin ya'yanta musaman masu shirin halartar National Congress wanda kungiyar tayi niyyar gabatarwa a garin a ranar asabar 7/July/2018... Daga taron ya taso ne bisaga wani tseko na shire shire da ba'akara sa ba... Daga taron ba yana nufin fasa taron ba ... Za'agatar da taron a ranakun 27 da 28 a cikin wannan watan na July insha Allahu... Zamu bukaci jihar bauchi ta kara shire shiren ta akan wanda tayi daga yau zuwa 14 ga watan July domin sanar da al umma domin sauran mahalarta taron su cigaba da shiri tare da samun natsuwa da gamsuwa mai kyau ( Program of events ) na dukkanin ranakun... Uwar kungiya ta kasa tana bayar da hakuri na daga taron wanda hakan bazaiyi ma wasu dadi ba wannan kada yasa suyi kasa a gwiwa akan tafiyar zata kasance a ranar da aka sata... Sanarwa...........